Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Hossein Amir-Abdollahian, ya byyana hakan ne yayin wata ganawa da wani gungun 'yan majalisar dokokin kasar yau Litinin, yayin musayar ra'ayi kan sabbin batutuwan da suka shafi harkokin ketare, musamman ci gaban tattaunawar Vienna, da kuma halin da ake ciki a Ukraine.
babban jami'an diflomasiyyar na Iran ya jaddada cewa Iran na maraba da kammala yarjejeniya mai kyau a Vienna tare da jaddada aniyar Tehran na mutunta jajayen layukanta, musamman ma daukaka muradun Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
342/